Isra’ila tace ta hallaka jagoran Hezbollah Sayyed Hassan Nasrallah a yayin wani hari ta sama da ta kai kan hedikwatar ...
Najeriya ta yi kira ga MDD da ta bayar da fifiko ga neman yafewa kasashe masu tasowa basussuka ta kuma bukaci a ba ta kujera ...
Sanata George Akume yace gwamnatin Shugaba Tinubu na sane kuma ta na tausayawa ‘yan Najeriya game da halin matsin tattalin ...
Babban darktan hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja, Abdullahi Baba-Arah, ya bayyana tsananin lamarin a sanarwar da ya fitar.